Home Hausa Zabiya Deborah Pakachi – Sun yi Mana Nauyi

Zabiya Deborah Pakachi – Sun yi Mana Nauyi

0

Zabiya Deborah Pakachi – Sun yi Mana Nauyi Artcover

Artist: Zabiya Deborah Pakachi
Track Title: Sun yi Mana Nauyi
Duration: 5 Minutes 51 Seconds
Date of Release: 16 September, 2024
Spotify Play
Apple Music Play
YouTube Music Play

 

Northern Nigerian Songstress Zabiya Deborah Pakachi has dishes out a powerful and heartfelt melody, a song of healing and divine intervention tilted Sun yi Mana Nauyi.

This song is a cry for help, a cry to almighty God to interven in what is happening in this country Nigeria. Listen now to Sun yi Mana Nauyi by Zabiya Deborah Pakachi mp3 download.

DOWNLOAD MP3

Lyrics of Sun yi Mana Nauyi -Zabiya Deborah Pakachi

Sunyi man nauyi Allah
Sun mana nauyi 2×
Damuwoyin duniya Allah
Sun mana nauyi
Wahalolin duniya Allah
Sun man nauyi
Damuwoyin Nigeria Allah Sun mana nauyi

Ga mu mun komo gare ka
Muntu ba mun tuba Allah mun tuba
Gamu mun dawo gare ka muntu ba muntu ba Allah mun tuba
Kashe kashe ya ishe mu Allah
Ga yunwa ma dai ya ishe mu Allah
Satan mutane ya ishe mu Allah
Mu kaine muke da shi Allah yi mana jinkai

Iya…aaa iyaaa… Allah 4x

Sunyi man nauyi Allah
Sun mana nauyi 2×
Damuwoyin duniya Allah
Sun mana nauyi
Wahalolin duniya Allah
Sun man nauyi

Gamu mun komo garaka
Muntu

Ga mu mun komo gare ka
Muntu ba mun tuba Allah mun tuba
Gamu mun dawo gare ka muntu ba muntu ba Allah mun tuba
Kashe kashe ya ishe mu Allah
Ga yunwa ma dai ya ishe mu Allah
Satan mutane ya ishe mu Allah
Mu kaine muke da shi Allah yi mana jinkai


Join our whatsapp channel or telegram channel for instant updates

Leave A Reply

Please enter your comment!
Please enter your name here