Track Title: Taimake Ni
Duration: 3 Minutes 03 Seconds
Date of Release: 30 July, 2025
Contemporary hausa gospel singer and worship leader Yaks Aruwa has drops a contemporary melody which is titled Taimake Ni. A lovely and spiritual melody, meaning Help Me.
Listen now to Taimake Ni mp3 download by Yaks Aruwa. Share your thoughts below and please spread the good news.
OTHER SONGS YOU MY LIKE
Yaks Aruwa – Taimake Ni Lyrics
Mai taimako Kristi
Mai taimako
Ka taimaka mun
Domin bazan iya ba
Mai taimako Kai ne
Mai taimako
Ka taimaka mun
Domin bazan iya ba
Rike hannu na
Kaman Citrus
Ka da in nuste
Ka taimaka mun
Domin Bazan iya ba
Yaraye iye cikin tafiya na
Ka taimaka mun
Domin ba zan iya ba
Taimake ya Uba
Taimake Ni
In Banda Kai
Gaskiya ba zan iya ba
Tallafe ni Mai iko
Tallafe ni
In Banda Kai gaskiya
Ba zan iya ba
Hanyan na da tsansti
Gobe da nisa
In ban da kai
Gaskiya ba zan iya ba
Hanyan na da tsansti
Gobe da nisa
In ban da kai
Gaskiya ba zan iya ba
Na na na na na na na na gaji
ni na gaji da gwagwarmaya
Rayuwa ta na da hadari
Ta na cike
Cike da jaraba
Karfi na ya kusa karewa
In Banda Kai
Gaskiya ba zan iya ba
