Ecwa Anthem Hausa Version
Download the Hausa version of ECWA Anthem below… For the english version, please click on HERE to get with the lyrics.
As you download Ecwa Anthem Hausa Version below, please take a moment to share your thoughts and always visit of website for powerful christian songs.
LYRICS
Kaunar masu mutuwa da masu halaka,
kira don ceton battatu mun bi,
a cikin wahala da duk rashin tabas,
Ranmu mamu sadakar kyauta.
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya allah karbi daukaka.
Baibul shi ne iko mu an san mu da bishara,
wa’azin mu na canza Al’uma,
A rayuwa da furci mun aminci,
mu kawo mutane gun Yesu
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.
Mu taimaki talakawa mu tai-maki kasasu,
mu ba da ko mai domin Yesu
Duk karfi da mallakarmu, ba za mu hana ba,
zamu jawo mutane gun Yesu
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.
Wahaya Ubaninmu ba zai mutu a hanun mu ba,
za mu haskaka cikin duhu
Muna rusa mulkoki har karshen zamani,
har mun sadu da sarkin mu.
*Ta wurin ECWA sunan ka ya daukaka, Ya Allah karbi daukaka.
is gud for that
Why can’t we download ecwa anthem in hausa
You can now DOWNLOAD it now. Just click on the DOWNLOAD MP3 Button below the post