Music

Mr. Peculiar – Godiya (ft Autan Zaki)

Mr Peculiar Godiya Ft Autan Zaki
Mr Peculiar Godiya Ft Autan Zaki

Mr Peculiar Godiya Ft Autan Zaki

Mr peculiar ft Autan Zaki as they collaborates together to bring about the new single titled “Godiya”

Download Godiya below and share your thoughts. Visit the home page for more lovely songs.

DOWNLOAD MP3

Mr Peculiar Godiya Lyrics

Mr. Peculiar

Who is qualified
to open the seal
Shi ne Zakin Yahuda
The horsemen and the chariots
you smite for my sake
Godiya shine na kawo
Ga ni nan da yabo with praise on my lips
Kai Kadai ne Ka isa daukaka
Azurfa da zinariya ba shi ne na kawo maka ba
Godiya shi ne na kawo

Chorus

Godiya shi ne na kawo maka
Godiya shi ne na kawo
Godiya shi ne na kawo maka
Godiya shi ne na kawo

Na ba ka sujada
Na baka rayuwa ta
Godiya shi ne na kawo
Na ba ka sujada
Na baka rayuwa ta
Godiya shi ne na kawo

Atan Zaki

Iyaaaaaaaaaa
Lafiya dai Zaki
Yau ba mu da Komai da Za mu ba ka
Sai dai Godiya da yabo Zaki
Da ba Don Kai ba
Da mun wahala Zaki
Lalai Zaki na Ka wuce kalon reni
Yau mu Godiya da yabo za mu ba Ka
A gaskiya Godiya ne za mu ba Ka
A gaskiya yabo mu ka kawo Zaki

(Back To Chorus)

Chant by Autan Zaki IkonAllah

Hmmmmm!
Hahahah
Wai abin da kamar wuya
Gurguwa da auren nesa
Allah sarkin dadi
In ji barawon Zuma a daki ya ce da ba don dare yayi ba da ya koma
Alkadiru Allah Kai Ne Jiya Kai Ne yau
Kuma Kai ne Har abada
Zaki Ka Ke Mai takalmin karfe
Kowa Ka Ka taka ya taku
Wa ya ja da kai ya kwana lafiya
Zaki mai ja da Kai sai dan wahala
Lafiya Zaki gatan Kowa
Zaki Kai al Mai sama Kai al Mai kasa
Mai guduman dukan talauci
Zaki Kai ne Zaki
Zaki na gonin Israila
Mai ja da Kai Sai dan wahala
Zaki Kai ne Kadai Mai Ceton mu

Bridge

Ga ni nan da yabo with praise on my lips
Kai Kadai ne Ka isa daukaka
Azurfa da zinariya ba shi ne na kawo maka ba
Godiya shi ne na kawo

(Back To Chorus)


Join our WhatsApp Group 1 | Group 2 | Group 3 or Telegram Channel for instant updates

Babatunde

Professional Blogger | Digital Makerter | Website Designer | Music Promoter

Leave a Reply

Back to top button